Tuesday, 25 December 2018

Sani Danja da Mansurah Isah sunyi murnar zagayowar ranar haihuwar dansu

Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja da matarshi, Mansurah Isah sun yi murnar zagayowar ranar haihuwar dansu, Yusuf, muna taya su murna da fatan Allah ya rayashi rayuwa me Albarka.No comments:

Post a Comment