Wednesday, 5 December 2018

Shugaba Buhari ya dawo Najeriya daga kasar Poland

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga kasar Poland inda ya halarci taro kan Canjin yanayi tare da ganawa da wasu shuwagabannin kasashen Duniya.


No comments:

Post a Comment