Monday, 3 December 2018

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a taron canjin yanayi na kasar Poland

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a yau, Litinin inda ya gabatar da jawabi a gaban taron canjin yanayi dake gudana a kasar Poland.

No comments:

Post a Comment