Saturday, 15 December 2018

Shugaba Buhari ya halarci taro akan tafkin Chadi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan lokacin da ya halarci taro akan tafkin Chadi, shugaban yana tare da shugaban kasar Nijar, Mahamadou Issoufou dana Chadi, Idris Deby da firaministan Kamaru, Philemon Yang.
No comments:

Post a Comment