Saturday, 1 December 2018

Shugaba Buhari ya isa kasar Poland

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da tawagarshi ta gwamnoni da manyan jami'an gwamnati sun isa kasar Poland inda shugaban zai halarci taro akan dumamar yanayi.No comments:

Post a Comment