Saturday, 22 December 2018

Shugaba Buhari ya jagorancin taron ECOWAS a Abuja

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Afrika ta Yamma, Ecowas, shugaba Buhari tare da shugaban kasar Ghana, Nana Akofo-Addo.


Dana Burkina Faso, Roch Marc Kabore dana Sierra Leone, Julius Maada Bio dana Guinea Conakry, Alpha Conde dana Nijar, Mahamadou Issoufou sun halarci zaman taron da ya gudana a Abuja.

No comments:

Post a Comment