Saturday, 1 December 2018

Shugaba Buhari ya rantsar da shugabannin hukumar kula da ma'aikata

Shugaba Muhammad Buhari ne a lokacin da ya rantsar da kwamishinonin Hukumar kula da ma'aikatan gwamnatin tarayya a fadarsa da ke Abuja.

No comments:

Post a Comment