Saturday, 1 December 2018

Shugaba Buhari ya tafi zuwa kasar Poland

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tashi zuwa kasar Poland a yau, Asabar inda zai halarci taro akan maganin dumamar yanayi dake addabar Duniya, shugaban zai kuma gana da shugaban kasar Poland din.No comments:

Post a Comment