Wednesday, 26 December 2018

Taurarin fina-finan Hausa sun kaiwa Bukola Saraki ziyara

Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki kenan tare da Buhari Al-amin da shu'aibu Lilisco kenan a yayin haduwarsu da kakakin majalisar dattawa, Bukola Saraki.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment