Saturday, 22 December 2018

Tsohon mataimakin gwamnan Kano da mataimaki me ci an hadu

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar kenan da ya dawo tsohuwar jam'iyyarshi ta APC bayan ya barta zuwa PDP da PRP, yana tare ne da mataimakin gwamna me ci, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna inda suka yi raha.Farfesa Hafis tare da wasu sauran na hannun damar Kwankwaso sun gana da gwamna Ganduje bayan dawowarsu jam'iyyar APC daga Kwankwasiyya.


No comments:

Post a Comment