Sunday, 16 December 2018

'Wallahi Tallahi Buhari dan Aljannah ne'

Wani jami'in dan sanda ya rantse ya maya cewa bashi da tantama shugaban kasa, Muhammadu Buhari dan Aljannahne.


Dan sandan wanda ya bayyana haka a dandalinshi na sada zumunta na Facebook ya gamu da raddi wajan wasu mabiyanshi inda wasu ke cewa Insha Allahu wasu kuwa cewa suka yi watakila saboda karin albashin da Buharin ya musu ne yasa ya fadi haka.

No comments:

Post a Comment