Friday, 7 December 2018

Wani bawan Allah ya nuna farin cikinshi da yin hadari sau 6 ba tare da jin rauni ba

Wannan bawan Allah yayi murnar yin hadarurruka har guda 6 ba tare da ya samu koda kwarzane guda ba, ya bayyana cewa yana godewa Allah bisa wannan nasara da ya samu.


No comments:

Post a Comment