Monday, 10 December 2018

Wannan Shine Dr Ahmad Mahmud Gumi Da Kuke Zagi

...kafin nan ka san cewa...

1. Shi tsohon soja ne wanda ya kai matakin kyaftin.

2. Cikakken likita daga jami'ar Ahmadu Bello Zaria.

3. Yana da digiri na daya a fiqhu.

4. Yana da digri na biyu a fiqhu.

5. Yana da digri na uku a fiqhu.


6. Masanin siyasa ne a addinan ce da zamanance.

7. Kwararren malamin tafsiri ne.

8. Rayuwarsa kullum cikin koyarwa take.

9. Yana da iyali da mutunci.

TAMBIHI

Kafin kamai raddi ko kalaman rashin kunya ko kuma martani na siyasa to ka tabbata ka kai matsayin sa ko kuma kusa da shi.

Mu dai kam malaman mu gaba suke da kowane dan siyasa koda Sardauna ne ba Buhari ba.
Rariya.


1 comment:

  1. Tarin ilmi ba shine dattako ba!
    Mutunci kai kake kiyaye kuma ko ba ilmi ana samunshi, Mahaifinshi Malam Abubakar Gumi bashi da digiri, amma ya mutu da mutunci har yanzu.

    ReplyDelete