Friday, 7 December 2018

Wata baiwar Allah ta zayyano irin garabasar da maza ke diba

Wata baiwar Allah ta zayyano irin garabasar da maza suke samu wajan yin Sallah, tace Maza sun taki sa'a wallahi, idan maza suka yi sallah a jam'i suna yin kowace sallah akan lokacinta tare da samun lada nunki 27.


Ta kara da cewa suna samun lada a takun da suke yi na zuwa da dawowa Masallaci.
Ta karkare da cewa lallai Allah me Rahama ne.

No comments:

Post a Comment