Wednesday, 26 December 2018

Ya kamata Buhari ya ziyarci Zamfara kamin yaje Akwa-Ibom kaddamar da yakin neman zabenshi>>Shehu Sani

Sanata Shehu Sani me wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai ya baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara akan cewa ya kamata kamin ya tafi Akwa-Ibom yakin neman zabe ya ziyarci jihar Zamfara dan jajantawa jama'ar jihar bisa  kashe-kashen da ke aukuwa a jihar.


Sanata Sani yace, kuma yana fatan hakan zata kasance.

No comments:

Post a Comment