Tuesday, 25 December 2018

Yanda dabi'ar daga hannaye biyu sama ta 4+4 ta watsu har daga kasashen waje

Tun bayan da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya daga hannayeshi biyu a lokacin da yaje majalisar tarayya dan gabatar da kasafin kudin shekarar 2019, wanan abu sai ya zama sara tsakanin 'yan Najeriya musamman masoyan na Buhari.Mutane sun yi ta daga hanaye sama da yatsunsu hudu suna daukar hoto.

Har daga kasashen waje farar fata suma sun bi sahu.No comments:

Post a Comment