Wednesday, 26 December 2018

Yaya zanyi iyaye na su daina min abu kamar karamar yarinya?

Wannan baiwar Allahn ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa ta gaji da irin yanda mahaifanta ke mata abubuwa kamar karamar yarinya.


Ta tambayi cewa ko ta yaya zata samu su daina mata hakan?

No comments:

Post a Comment