Sunday, 16 December 2018

Zahara Buhari da mijinta na murnar cika shekaru 2 da yin aure

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan da mijinta, Ahmad Indimi suke murnar cika shekaru 2 da yin aure.Zaharar ta saka wannan hoton nasu a dandalinta na sada zumunta inda tace in Allah ya yarda zasu kasance tare da juna har illa masha Allah.

Muna taya su murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment