Saturday, 12 January 2019

A rana ta biyu, Sanata Dino Melaye ya ci gaba da kwanciya a farfajiyar asibitin 'yansandan farin kaya, yaki yadda ya shiga dakin jinya ya kwanta

Sanata Dino Melaye kenan a yau, 12 ga watan Janairu, ranata biyu inda yake a farfajiyar asibitin 'yan sandan farin kaya a kwance, rahotanni sun nuna cewa anyi-anyi dashi ya tashi ya shiga dakin jinya amma ya ki.A jiyane dai 'yansandan na farin kaya suka daukoshi daga asibitin 'yansanda amma yaki shiga dakin jiyya.

No comments:

Post a Comment