Sunday, 6 January 2019

A'isha Buhari ta kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Kano

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta kaddamar da yakin neman zaben mijin nata shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta bangaren mata da matasa a jihar Kano, uwargidan gwamnan jihar Kano, Dr. Hafsat Umar Ganduje data gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab Bagudu da sauransu sun samu halartar gurin.Gwamnan jihar Kanon, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau na daga cikin wanda suka halartaron yakin neman zaben


No comments:

Post a Comment