Thursday, 10 January 2019

Akwai wanda zai iya ganoni a wannan hoton?>>Bukola Saraki

Kakakin majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki ya saka wannan tsohon hoton nashi da ya dauka tare da abokan karatunshi lokacin yana makaranta ya kuma rubuta, akwai wanda zai iya ganoni a wannan hoton da na dauka tare da abokan karatuna lokacin ina aji 3 na sakandire?
No comments:

Post a Comment