Friday, 4 January 2019

Ali Nuhu ya samu kyautar gwarzon me bayar da umarni

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton rike da kyautar Gwarzon me bayar da umarni da ya samu akan fim din Mariya, ya bayyana farin cikinshi sosai inda ya ce itace kyauta ta farko da ya fara samu a wannan shekarar.




Muna tayashi murna da fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment