Sunday, 13 January 2019

Ali Nuhu ya taya diyarshi, Fatima Murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya yi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi, Fatima Ali Nuhu, ya mata addu'ar fatan Alheri a shafinshi na dandalin sada zumunta inda abokan arziki suka ta tayasu murna.Muna muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment