Sunday, 13 January 2019

Ali Nuhu yayi murnar samun mabiya dubu 900 a Instagram

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya yi murnar samun mabiya dubu dari 900 a shafinshi na dandalin sada zumunta na Instagram. Alin ya godewa mabiyan nashi inda ya nuna farin ciki da hakan.Ali Nuhu ne dai na daya a cikin maza 'yan Kannywood da suka fi mabiya a shafin na Instagram sannan shine na uku a gaba dayan Kannywood din da suka fi mabiya a shafin na Intagram yayin da Rahama Sadau da Hadiza Gabon suke gaba dashi.

Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment