Monday, 7 January 2019

An Sako Ta Bayan An Bada Kudin Fansa Naira Dubu 400

ALHAMDU LLILLAHI

Fatima Musa Allah ya dawo da ita gida bayan an bayar da kudin fansa kimanin naira dubu dari hudu (400,000).


An sami anso tane a garin Zaria. 

Ina rokon Allah ya kiyaye gaba kuma ya kubutar da sauran wadanda suke a hannun azzalumai. Ya yaye muna wannan musiba. Amin.

Rariya.


No comments:

Post a Comment