Sunday, 6 January 2019

An Sako 'Yan Agajin Izala Da Aka Sace

Rahotannin da muka samu sun tabbatar mana cewar an sako 'Yan Agajin Kungiyar Izala na Jhar Sokoto wadanda masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da su a makwannin da suka gabata. 


An dai yi garkuwa ne da 'Yan Agajin akan hanyar su ta komawa gida bayan kammala taron kamfin da suka halarta a garin Dutse dake Jihar jigawa. 

Daga Real Sani Twoeffect YawuriNo comments:

Post a Comment