Wednesday, 23 January 2019

An Wanke Titunan Da Buhari Ya Bi Tare Da Kona Tsintsiya A Jihar Sokoto

Bayan ficewar shugaba Buhari daga garin Sokoto inda ya je yakin neman zaben shi a matsayin Shugaban kasa karo na biyu, an samu wasu matasa da suka debo ruwa a jarkuna suna wanke duk titin da tawagar ta bi.


Sun kona tsintsiya a tsakiyar titi suna wanke titi suna fadin 'Ba ma yi. Ba ma yi'.


No comments:

Post a Comment