Monday, 7 January 2019

An Yi Garkuwa Da Ita A Hanyar Dawowarta Daga Islamiyya A Zamfara

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Jiya Asabar aka yi garkuwa da FATIMA MUSA a nan Gusau babban birnin jihar Zamfara, bayan ta dawo daga Makarantar Islamiya. 


Ina rokon Allah ya kubutar da ita tare da sauran wadanda suke a hannun azzalumai, kuma ya yaye muna wannan musiba. Amin.

Rariya


No comments:

Post a Comment