Wednesday, 23 January 2019

Barkwanci: Karanta abinda Ali Nuhu, Adam A. Zango da Maisana'a sukace

Wannan hadin maganane da aka yi akan wani hoton taurarin fina-finan Hausa wanda suka dauka a Kaduna wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari.Adam A. Zango dai yace amma baku kyauta mana ba.

Shi kuwa Ali Nuhu dariya yayi yace, Jama'a ba'a yi haka da muba.


No comments:

Post a Comment