Sunday, 6 January 2019

Bayan barin Buhari zuwa gurin Atiku an siyawa Rabiu Biyora Mota

Gidan Atiku Abubakar Sun Sayawa Rabi'u Biyora Mota Galleliya

A baya dai Biyora dai yana cikin masu yada manufofin shugaba Buhari daga bisani kuma ya koma tafiyar Atiku.


Rariya.

No comments:

Post a Comment