Sunday, 6 January 2019

Biri A Hannun Malamai Yake Gud'a Idan Ya Je Hannun Maguzawa Sai Kuka

Tsagerancinsa ya kai ya daga murya kalli idanuwan Shugaban Kasa mafi farin jini a Nahiyar Afirka ya yi masa ihu.


Tsaurin idonsa ya kai ya karyata Shugaban Kasa a yayin da ya ke bayani ga 'yan Kasa sama da Miliyan 100.

Amma yau rashin kunya da fitsararsa ba ta kai ya daga ido ya kalli wasu tsirarun 'yansanda ba.
Maje El-Hajeej Hotoro.


No comments:

Post a Comment