Tuesday, 15 January 2019

Buhari Ya Samo Abinda Zai Fadawa Kanawa Zai Je Kano Ranar Lahadi

Hadimin Shugaban Kasa akan sabbin kafafen Sadarwa Malam Bashir Ahmad ya wallafa ranakun zagayen yakin neman jihohin Najeriya da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yi. 


27 ga wannan wata ne jirgin Shugaban Kasa zai sauka a jihar Kano. Sabanin abinda jaridar Daily Nigerian ta wallafa a kwanakin baya na cewa, Shugaban Kasa ya ce bai san abinda zai fadawa Kanawa ba idan suka tambaye shi akan batun Gwamnan su na karbar cin hanci.
Sarauniya.


No comments:

Post a Comment