Thursday, 3 January 2019

Bukola Saraki yaje aikin Umrah

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki kenan a wadannan hotunan yayinda yaje aikin Umrah kasa me tsarki, ya bayyana cewa Alhamdulillahi na kammala aikin Umrah muna fatan Allah ya karbi addu'o'in mu ya kuma zaunar da kasar mu lafiya tare da bata cigaba.


No comments:

Post a Comment