Wednesday, 16 January 2019

Gasar saka hotunan shekaru goma da suka gabata: Kalli hotunan taurarin fina-finan Hausa da mawaka

A ci gaba da gasar saka hotunan shekaru goma da suka gabata da ake yi a shafukan sada zumunta, wadannan hotuna  wasu fitattun taurarin fina-finan Hausa ne hadi da mawaka da zaku gani da suka shiga suma aka dama dasu a wannan gasa.


No comments:

Post a Comment