Friday, 11 January 2019

Gobe Asabar Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jihar Bauchi Domin Karbar Dubban Magoya Bayan PDP Da Suka Koma APC

Ana sa ran karbar manyan kuma jigogi na jam'iyyun adawa na jihar Bauchi wanda Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo da kansa domun yi musu maraba da zuwa jam'iyyar APC.


Mutanen da za a karba sun hada da tsofin gwamnoni, ministoci. sanatoci da tsohon mataimakin shugaban jam'iyan PDP na kasa Sanata Baba Gamawa, daga cikin 'ya'yan jam'iyun da zaa karba har da jam'iyun PDP, NNPP,  GPN, PDM da sauransu.
Rariya.


No comments:

Post a Comment