Saturday, 12 January 2019

Gwamna Ganduje da Yahaya Bello sun yi inkiyar 4+4

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadanan hotunan tare da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello suka yi inkiyarnan ta 4+4 ta yiwa shugaba Buhari da kawunansu yakin neman zabe.
No comments:

Post a Comment