Friday, 11 January 2019

Gwamna Tambuwal ya je neman Albarka gurin sarkin Musulmi kamin fara yakin neman zabe

Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal kenan a wadannan hotunan yayin da ya jewa sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar gaisuwar bangirma da kuma neman tabarruki kamin ya fara yakin neman zabe.No comments:

Post a Comment