Thursday, 10 January 2019

Hotuna daga gurin kaddamar da kwamitin yakin neman zaben shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan inda yake tare da jigajigan jam'iyyar APC irinsu shugaban jam'iyyar, Adams Oshiomhole, Bola Ahmad Tinubu, Rotimi Amaechi dadai sauransu a wajan kaddamar da kwamitin yakin neman zaben shugaban da ya wakana yau a Abuja.No comments:

Post a Comment