Wednesday, 23 January 2019

Hotunan yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kebbi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yaje jihar Kebbi yakin neman zabe, dubban masoyanshine suka fito suka tarbeshi tare da nuna mishi soyayya ta ban mamaki.Sarkin Gwandu, Alhaji Muhamamdu Bashar ya baiwa shugaba Buhari sarautar Sadaukan Gwandu inda ya bayyana shugaban a matsayin wanda ya samu nasara sosai a gwamnatinshi.No comments:

Post a Comment