Sunday, 13 January 2019

Idan aka tashi Duniya wai kudin dake banki ya za'a yi dasu>>Sa'adiya Kabala

Tauraruwar fina-finan Hausa, Sa'adiya kabala ta yi wata tambaya a dandalinta na sada zumunta da ta jawo cece-kuce, Sa'adiya ta tambi cewa wai dan Allah idan aka tashi Duniya ya za'a yi da kudin dake banki?
Wannan tambaya dai ta Sa'adiya ta jawo martani da dama.

No comments:

Post a Comment