Wednesday, 9 January 2019

Idan dai cutar da jama'ar jihar Kaduna zanyi Allah ka hanani cin zabe>>Gwamnan jihar Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya roki Allah da cewa idan dai cutar da jama'ar jiharshi zai yi a kan mulki to kada Allah ya bashi nasara a zabe me zuwa.
Gwamnan ya rubuta cewa: 

'Har gobe muna addu’an, idan wannan kujeran da muke nema alheri ne Allah ya ba mu, in ba alheri ba ne ko kuma muna da kudirin cutar da alummar Jihar kaduna to,  Allah ya hana mu'

No comments:

Post a Comment