Thursday, 10 January 2019

Ina Alfahari da wannan kyautar da Allah yamin:Ado Gwanja da matarshi

Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton shi da matarshi, ya bayyana cewa yana Alfahari da wannan kyauta da Allah ya mai.
No comments:

Post a Comment