Wednesday, 23 January 2019

Irin kallon da Saraki kewa shugaba Buhari a wannan hoton ya dauki hankula

An dauki wannan hoton jiya a wajan taron majalisar koli ta tsaffin shuwagabannin kasa da tsaffin alkalai da 'yan majalisar tarayya wanda ya gudana a fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, irin kallon da Sarakin kewa Buhari a hoton ya dauki hankula.No comments:

Post a Comment