Monday, 7 January 2019

Iyalina na gaba da komai: Kalli Sani Danja da 'ya'yanshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja kenan a wannan kayataccen hoton da ya dauka shi da 'ya'yanshi, ya bayyana cewa, iyalinshi na gaba da duk wani aiki, muna musu fata  Alheri.No comments:

Post a Comment