Tuesday, 8 January 2019

Kalli abinda Osinbajo yayi yayin da yaga motar yakin neman zaben Atiku

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wannan hoton da yayi kicibis da motar yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben Fabrairu, Atiku Abubakar akan hanya.Hoton ya dauki hankula sosai.

No comments:

Post a Comment