Thursday, 10 January 2019

Kalli abubuwan da direbobin jiragen sama ke gani a saman Duniya

Wadannan kayatattun hotunan irin yanda direbobin jirgin sama ke kallon gajimare da sauran sassan Duniya kenan da wani direban jirgi ya dauka ya kuma baiwa CNN. Abin gwanin ban sha'awa.No comments:

Post a Comment