Thursday, 10 January 2019

Kalli dan majalisa Abdulmumin Jibrin zaune kasa a gaban matar Gwamnan Kano

Dan majalisar wakilai daga Kano, Abdulmumin Jibrin kenan zaune kasa a gaban matar gwamnan jihar Kano, Dr. Hafsat Umar Ganduje, hoton ya dauki hankula.No comments:

Post a Comment