Saturday, 12 January 2019

Kalli dandazon jama'ar da suka tarbi shugaba Buhari a jihar Bauchi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake samun kyakkyawar tarba daga jama'ar jihar Bauchi a ziyarar da ya kai yau can dan yin yakin neman zabenshi da kuma karbar wasu jigogi a jam'iyyar PDP da suka dawo APC.Wadannan hotunan jama'ar dake jiran shugabanne a filin wasa na jihar Bauchi.
No comments:

Post a Comment