Thursday, 10 January 2019

Kalli dandazon jama'ar da suka taru a wajan yakin neman zaben Atiku a Nasarawa

Wadannan hotunan yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ne da ya gudana a jihar Nasarawa a yau, Alhamis, jama'a da damane suka taru wajan.

No comments:

Post a Comment