Friday, 11 January 2019

Kalli dandazon jama'ar da suka taru wajan taron tallafawa mata da matar Gwamnan jihar Kano ta gudanar

Uwar Gidan Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Hafsat Abdullahi Umar Ganduje a Wajen Taron Kaddamar da Bada Tallafin Kudi Naira dubu Goma ga Mata 1500 wanda Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Dawakin Tofa, Rimingado da Tofa Engr Tijjani Abdulkadir Jobe ya dauki nauyi aka gabatar a Garin Dawakin Tofa. Yau, Alhamis. 10/1/2019
Abubakar Aminu Ibrahim 
SSA Social Media II, Kano.


No comments:

Post a Comment